<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ubangijin Girbi 'Na Kiranmu LW273</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangijin girbi 'na kiranmu.
 Ga hatsi ya nuna, mu zo yanzu,
 Mu tashi mu je gun ƃattatu,
 Mu shaida labarin Mai Cetonmu.

[V2]
 KORUS
 &quot;Wa za ya tashi ?&quot; in ji Yesu,
 In aike shi a wurin ƃatattu.
 &quot;Ya taimake ni da nemansu,
 Ya shaida musu akwai ceto.&quot;

[V3]
 2) Ku duba,  girbi dayawa ne,
 Ga ma'aikam kuwa, kaɗan su ke
 Mu yi roƙo gun Ubangiji
 Ya aiki manzanni domin su ji.
 Korus

[V4]
 3) Ka yi addu'a, yi taimako,
 Ka ba da dukiya domin su zo.
 A cece su daga halaka,
 Su sami ceto da gafara.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>273</hymn_number>
</song>